Kasuwanci
Najeriya ta kaddamar da shirin farfado da tattalin arzikinta
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:01
Shirin kasuwa a kai mi ki dole na wannan makon tare da Ramatu Garba Baba ya tattauna ne kan shirin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar na farfado da tattalin arzikin kasar da ya shiga cikin wani mawuyacin hali.