Najeriya
Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Kano
A Karon farko bayan sama da shekaru biyu da rabi a karagar mulki, yau laraba shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fara ziyarar aiki a birnin Kano, inda ya samu tarba daga dubban mutane. A saurare karin bayani a Rahoton wakilinmu na Jihar Abubakar Isa Dandago.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto kan ziyarar Buhari a Kano
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu