Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A Yau Dr Sulaiman Shu'aibu

Wallafawa ranar:

Yanzu haka mutanen Jihar Zamfara da ke Najeriya na ci gaba da zama cikin zulumi ganin bayan kashe su da barayin shanu ke yi, sun kuma hana su zuwa gonakin su har sai sun biya kudin haraji.Ganin yadda matsalar ke dada karuwa duk da kokarin da gwamatin Najeriya ke cewa tana yi wajen tsaurara matakan tsaro, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Suleiman Shuaibu Shinkafi, daya daga cikin mutanen da suka fito daga Jihar, kuma ga yadda hirar su ta gudana.

Kasuwar shanu da aka kona a Potiskum
Kasuwar shanu da aka kona a Potiskum
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.