Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hajiya Saudatu Mahdi kan takaddamar da ke tsakanin Amnesty International da rundunar sojin Najeriya

Wallafawa ranar:

Kungiyar kare Hakkin bil’adama ta Amnesty International ta zargi Sojan Najeriya da yi mata barazana da kuma neman bata suna, sakamakon irin rahotannin da take bankadowa da suka shafi ayyukan assha da wasu sojin kasar ke yi a sansanonin ‘yan gudun hijira.Sojin Najeriya dai sun nisanta kansu daga zargin lalata da mata da ake kula da su a sansanonin ‘yan gudun hijiran.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Hajiya Saudatu Mahdi daya daga cikin masu gwagwarmayar kare hakkin mata a Nigeria ko yaya suka ji da wannan rahoto na kungiyar Amnesty.

Wasu jami'an sojin Najeriya.
Wasu jami'an sojin Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.