Najeriya
Shirin bikin Kirsimeti a Arewa maso Gabashin Najeriya
Dubun dubatar mabiya addinin Kirista da ke Yankin Arewa maso Gabashin Najeriya na shirin gudanar da bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara, wanda za a fara kwanaki kadan daga yanzu.Sai dai bikin a bana na zuwa ne cikin kalubale musamman duba da ta’azzarar hare-haren mayakan Boko Haram a yankin.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya yi nazari kan halin da ake ciki, ya kuma hada rahoto a kai.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Yadda Kiristoci ke shirin bikin Kirsimeti a Arewa maso Gabashin Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu