Isa ga babban shafi
Najeriya-Kano

Iyaye sun bukaci ceto musu ragowar yara 76 da aka sace

A Jihar Kano dake arewacin Najeriya, iyayen yaran nan da ake zargin an sace kuma an siyar a yankin kudu maso gabashin Najeriya, sun ci gaba da kiran gwamnatin kasar da ta kara himma don ganin an ceto sauran yara 76 da har yanzu babu labarin su.A baya bayan nan ne dai gwamnatin Kano ta kafa wani kwamiti, da ta baiwa alhakin tantancewa tare da lalubo inda aka saida sauran yaranTo sai dai iyayen ragowar yaran da suka bace, suna zargin hukumomi da jan kafa wajen nemo yaran nasu.Wakilinmu daga Kano Abubakar Isah Dandago ya aiko mana da rahoto kan lamarin.

Wadanda ake zargi da satar kananan yara a birnin Kano suna saidawa a jihar Anambra, tare da wasu daga cikin yaran da 'yan sanda suka ceto daga hannunsu.
Wadanda ake zargi da satar kananan yara a birnin Kano suna saidawa a jihar Anambra, tare da wasu daga cikin yaran da 'yan sanda suka ceto daga hannunsu. Daily Trust
Talla
03:11

Iyaye sun bukaci ceto musu ragowar yara 76 da aka sace

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.