Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda ambaliyar ruwa ta tafka barna a kananan hukumomin jihar Jigawa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya yi duba na musamman kan irin barnar da ambaliyar ruwa ta tafka a jihar Jigawa, yayin  ziyarar gani da ido da sashen hausa na rfi ya kai yankunan da ambaliyar ta tsananta a jihohin Arewacin Najeriyar.

A damunar bana ambaliyar ta yi barna a sassa daban-daban na arewacin Najeriya, sai dai lamarin ya fi tsananta a jihar Jigawa.
A damunar bana ambaliyar ta yi barna a sassa daban-daban na arewacin Najeriya, sai dai lamarin ya fi tsananta a jihar Jigawa. UNOCHA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.