Bakonmu a Yau
PDP ta zargi gwamnatin Buhari da gazawa a harkokin tsaro
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:35
A Najeriya, ganin yadda matsalolin satar mutane don neman kudaden fansa ke kara taazzara, musamman a Arewacin kasar, Babbar Jamiyar adawa PDP ta dora laifin kan gazawar kan shugabanci na jam'iyya mai mulki wato APC, kuma Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Ambassador Ibrahim Kazaure jigo a jamiar adawar.