Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Kano: Matashi ya kera jirgin sama mara matuki mai nadar bayanan sirri

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon yayi tattaki zuwa jihar Kano dake arewacin Najeriya, inda ya tattauna da wani matashi da ya kera jirgin sama maras matuki, dake iya nadar bayanan sirri hatta daga wayoyin hannu.

Matashi Sa'id Ahmad da ya kera jirgin sama maras matuki a jihar Kano
Matashi Sa'id Ahmad da ya kera jirgin sama maras matuki a jihar Kano RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.