Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sakataren kungiyar Miyetti Allah Baba Usman Ngelzerma kan korar makiyaya daga Ondo

Wallafawa ranar:

Gwamnonin jihohin yammacin Najeriya tare da na Jigawa da Kebbi da kuma shugabannin Fulani a Yankin da na kasa baki daya da kuma manyan jami’an tsaro sun gudanar da wani taro a Jihar Ondo domin tattauna matsalolin da suka biyo bayan baiwa Fulani umurnin ficewa daga Jihar.Bayan Kammala taron Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da sakataren kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah Baba Usman Ngelzerma, kuma ga abinda ya shaida mana.

Fulani makiyaya a Najeriya
Fulani makiyaya a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.