Bakonmu a Yau
Tattaunawa da jakadan Najeriya a Nijar Alhaji Rabiu Akawu kan dangantakar kasashen biyu
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:24
Danganta tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Nijar na cigaba da habaka sakamakon matakai daban daban da gwamnatocin kasashen biyu ke dauka wajen ganin an cimma biyan bukata. Wakilinmu a Jos, Tasiu Zakari ya tattauna da Jakadan Najeriya a Nijar, Alhaji Rabiu Akawu, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.