Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa Sarkin Fulanin Abeokuta a kan harin da ake kai wa maakiyaya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, Fulani makiyaya na cigaba da fuskantar cin zarafi da barazana ga rayukansu da dukiyoyi a yankin kudu maso yammacin Najeriya, bisa zarginsu da aikata muggan laifuka, ciki har da satar mutane don kudin fansa.A baya bayan nan ne, matashin nan mai ikirarin kare hakkin Yarbawa ‘Sunday Igboho’ ya jagoranci kaddamar hare-hare kan makiyayan a jihar Ogun da nufin tilasta musu ficewa daga yankin.Nura Ado Suleiman ya tattauna da AlhajI Muhd Kabir Sarkin Fulanin Abekuta, kuma shugaban kungiyar Miyatti Allah na yankin Kudu maso yammacin Najeriya.

Fulani makiyaya a Najeriya.
Fulani makiyaya a Najeriya. Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.