Isa ga babban shafi
Adamawa-Gombe

Mahukuntan Adamawa da Gombe na taron kawo karshen rikicin kabilanci

Mahukunta a jihohin Adamawa da Gombe a tarayyar Najeriya, sun gudanar da taron da zummar kawo karshen zaman tankiya da aka share tsawon lokaci ana yi tsakanin kabilun da ke rayuka a kan iyakokinsu. Taron ya biyo bayan tashe-tashen hankulan da aka rika samu ne tsaknin kabilar Lunguda daga Adamawa da kuma Waja daga jihar Gombe. Wakilinmu na Yola, Ahmad Alhassan ya aiko mana wannan rahoto.

Daruruwan mutane makamantan rikece rikicen kabilanci ke tilastawa barin muhallansu a jihohin biyu.
Daruruwan mutane makamantan rikece rikicen kabilanci ke tilastawa barin muhallansu a jihohin biyu. REUTERS/Afolabi Sotunde
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.