Buhari ya dauki kwakkwaran mataki kan tsaro a Najeriya
Sakamakon ci gaba da tabarbarewar tsaro a Najeriya da yadda wasu mutane ke daukar makamai suna afka wa jami’an tsaro da fararen hula, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba wa jami’an tsaron kasar umarnin daukar matakin ba-sani-ba-sabo ga duk wani dan kasar da aka samu na yin barazana da makami, yayin da wasu gwamnonin kasar suka dukufa wajen tarukan wayar da kan jama’arsu dangane da rawar da ta kamata su taka wajen dawo da zaman lafiya a yankunan kasar.
Wallafawa ranar:
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf daga Abuja
Buhari ya dauki kwakkwaran mataki kan tsaro a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu