Isa ga babban shafi
Najeriya - Talauci

Buhari ya kafa kwamitin yaki da talauci a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya kaddamar da Kwamitin da zai aiwatar da siyasar yaki da talauci wanda zai kasance a karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasar. Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da Bankin Duniya ke cewa adadin masu fama da kangin talauci a kasar ya zarta na kasar India. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahotona da wakilin mu na Abuja Muhammad Kabiru Yusuf ya aiko mana.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ludovic MARIN POOL/AFP/File
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.