Najeriya-Boko Haram
Muna son a hukunta 'yan Boko Haram- Bring Back Our Girls
A Najeriya, kungiyar da ke fafutukar ceto ‘yan matan sakadanren Chibok wato Bring Back Our Girls, ta nemi gwamnati ta hukunta tare bin kadin hakkokin wasu daga cikin ‘yan matan biyu wadanda mazajensu ‘yan Boko Haram suka mika kansu ga jami’an tsaro. A cewar kungiyoyin, auren da wadannan ‘yan mata suka yi na dole ne, don haka ya kamata abi masu hakkokinsu.
Wallafawa ranar:
Minti 4
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Sani Abubakar daga birnin Abuja
Muna son a hukunta 'yan Boko Haram- Bring Back Our Girls
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu