Garkuwa da mutane ta zama babban kasuwanci a Najeriya
Wata Cibiyar Kwararru da ke nazarin lamurran da suka shafi tsaro a duniya wato International Institute of Professional Security ta bayyana cewa, satar mutane tare da yin garkuwa da su don karbar kudin fansa ya zama babban kasuwanci a Najeriya.
Wallafawa ranar:
Bincike ya tabbatar da cewa, a cikin watanni shiddan farko na wannan shekara kadai, an yi garkuwa da akalla mutane dubu 2 da 539 a kasar, tare da karbar makudan kudaden fansa daga jama’a.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Sani Abukakar daga birnin Abuja.
Garkuwa da mutane ta zama babban kasuwanci a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu