Isa ga babban shafi
Najeriya

Cuta mai kassara Shanu ta bulla a jihar Bauchi

‘Yan watanni bayan bullar wata cuta da ke wa huhu da hantar shanu illa a Bauchin Najeriya, bayanai daga kungiyoyin makiyaya, na cewa wata sabuwar cutar da ke wa garke ta’adi ta bayyana a sassan jihar.

Wasu Shanu mallakin Fulani makiyaya yayin kiwo a wani yanki dake wajen jihar Kaduna a Najeriya.
Wasu Shanu mallakin Fulani makiyaya yayin kiwo a wani yanki dake wajen jihar Kaduna a Najeriya. AFP/Getty Images - Stefan Heunis
Talla

A wannan karon cutar na shafar kofato da kuma haddasa yawan zubar da yawu, tuni kuma ta halaka shanu da dama.

Daga jihar ta Bauchi wakilinmu Shehu Saulawa ya aiko da rahoto kan halin da ake ciki dangane da bullar cutar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.