Mutuwar shugaban Kungiyar ISWAP Abu Musab Al’BarnawI ta haifar da mahawara
Al’ummar shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakin su kan rahoton da ke cewa an halaka shugaban Kungiyar ISWAP Abu Mus’ab Al’Barnawy a wani kwanton bauna da aka yiwa tawagar sa a wani yanki da ke kan iyakokin jihohin Borno da Yobe.
Wallafawa ranar:
Minti 3
Kunna - 03:02
Talla
Yayin da wasu ke bayyana shakku kan mutuwar ta sa akwai da dama da su ke ganin mutuwar sa a wannan lokaci wata nasara ce a yaki da ta’addanci a yankin tafkin Chadi.
Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu