Najeriya-Boko Haram
Rahoto kan shirin sasanta al'ummar Borno da tubabbun 'yan ta'adda
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar Kasashen Turai sun kaddamar da wani shirin hadin gwuiwa da hukumomin Najeriya akan yadda za’a sasanta mayakan boko haram da ISWAP da kuma al’ummar Jihar Barno, wadanda suka yi ta fama da hare haren wadannan kungiyoyi na sama da shekaru 12. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto akai.
Wallafawa ranar:
Minti 3
Kunna - 03:07