Najeriya
Za fara shari'ar sojojin Najeriya 158 kan zargin take hakkin dan adam
Rundunar sojin Najeriya zata fara yiwa jami’an ta guda 158 shari’a dangane da tuhumar da ake musu na take hakkin Bil Adama a yakin da suke da Boko Haram a yankin arewa maso gabashin kasar.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:34