Isa ga babban shafi
Najeriya - Obasanjo

Obasanjo ya jaddada bukatar samar da 'yan sandan jihohi saboda tsaro

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce samar da ‘yan sandan jahohi ita kadai hanyar da tafi dacewa domin magance matsalar rashin tsaro da al’ummar kasar ke fuskanta.

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasenjo
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasenjo © Daily Post
Talla

Tsohon shugaban kasar ya bayyana hakan ne jiya Jumma’a a birnin Legas yayin wata lacca da ya gabatar a wajen bikin cika shekaru 78 na kungiyar Island Club.

Obasanjo Ya ce, “kamar yadda ya sha fadi a baya, samar da ‘yan sandan jihohi zai taimakawa gwamnatin tarayya sauke nauyin da ya rataya a wuyanta na kare rayukan ‘yan kasa da dukiyoyinsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.