Najeriya-Boko Haram
'Yan ta'adda sun karbe madafun iko a kauyuka 5 na Neja
Mahukunta a jihar Niger da ke Najeriya sun tabbatar da cewar ‘yan kungiyar Boko Haram ne ke rike da madafun ikon a wasu kauyuka 5 a kananan hukumomin Rafi da kuma Shiroto na jihar.Tuni dai lamarin da ya fara tilasta wa mazauna kauyukan barin gidajensu.Daga Abuja wakilinmu Muhammad Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:56