Najeriya- 'Yan sanda
Najeriya za ta yi karin kashi 20 a albashin 'yan sandan kasar
Gwamnatin Najeriya ta bayyana karin kaso 20% na Albashin ‘yan sandan kasar, wanda ta ce za ta fara biya daga watan janairun shekara mai zuwa. Karin albashin dai na zuwa ne a wani yanayi da kasar ke fama da tarin matsaloli a fagen tsaro. Daga Abuja ga rahoton Muhammad Kabiru Yusuf.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:52