Isa ga babban shafi
Najeriya

An kashe 'yan Najeriya fiye da 400 a cikin watan Nuwamba

Wata Cibiyar bincike da sa Ido kan harkokin tsaro a Najeriya Mai suna Beacon Consultancy, ta bayyyana cewa a watan Nuwamban da ya gabata kadai, an kashe 'yan Najeriya fiye da mutum 400, yayin da aka yi garkuwa da Mutane 363. Daga Abuja ga rahoton Muhammad Kabiru Yusuf.

Zubairu Sanusi, daya daga cikin Malamai kuma mahaifin 2 daga cikin dalibai mata na sakandaren Jangebe da 'yan bindiga sukayi garkuwa da su.
Zubairu Sanusi, daya daga cikin Malamai kuma mahaifin 2 daga cikin dalibai mata na sakandaren Jangebe da 'yan bindiga sukayi garkuwa da su. AP - Ibrahim Mansur
Talla
03:00

Rahoto kan kashe 'yan Najeriya fiye da 400 a cikin wata 1

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.