Najeriya - Jigawa
Dokar 'yancin yara ta fara aiki a Jigawa
Gwamnatin Jihar Jigawa a Najeriya, ta kaddamar da dokar ‘yancin kana nan yara, da nufin kare mutuncin yaran daga fadawa kangin bauta ko cin zarafi.
Wallafawa ranar:
Talla
Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar na jihar ne ya rattaba hannu kan dokar da nufin kawo karshen wannan matsala.
Fiye da shekaru goma kenan ana kokarin tabbatar da dokar ‘yancin yaran a jihar amma sai a wannnan makon ta zama doka.
Kan wannan batu Abubakar Isa Dandago ya hada mana rahoto.
Rahoto kan yadda gwamnatin Jigawa ta kaddamar da fara aikin dokar kare 'yancin yara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu