Najeriya
Marantar dake karantar da yara a kan ruwan a birnin Lagos
Daruruwan dalibai ne ke daukar darussa a wata makaranta da aka gina ta akan ruwa a jihar Lagos ta Najeriya, inda ake koyar da su cikin harsunan Turanci da Faransanci.Fargabar kifewar kwale-kwale dai, ba ta hana daliban jajircewa wajen neman ilimi ba, yayin da suka yi watsi da sana’ar kamun kifi don bai wa karatu muhimmanci.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:40