Isa ga babban shafi
Najeriya-Biafra

Kotun Najeriya ta dage zaman shari'ar jagoran Biafra Nnamdi Kanu

A yau babbar kotun Abuja a tarayyar Najeriya take ci gaba da sauraren karan da gwamnati ta shigar kan shugaban kungiyar masu fufutukan samar da kasar Biafra Nnamdi Kanu, sai dai ta dage sauraron karar zuwa gobe laraba. Ga wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar dauke da rahoto.

Nnamdi Kanu a harabar kotun da ake sauraran shari'arsa.
Nnamdi Kanu a harabar kotun da ake sauraran shari'arsa. AFP - KOLA SULAIMON
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.