Hanyoyin shawo kan matsalolin da addinai ke haifarwa domin samun fahimtar juna
Cibiyar binciken Faransa dake Afirka ta gudanar da taron da ta saba yi kowacce shekara a birnin Lagos dake Najeriya, wanda ya mayar da hankali akan yadda za’a shawo kann matsalolin da addinai ke haifarwa domin samun fahimtar juna a tsakanin al’umma.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:49
Taron na wannan shekarar an masa suna ne da shirin sake gina al’umma ta fannin fahimtar juna, sakamakon wasu matsalolin da mabiya addinai ke haifarwa.
Jakadiyar Faransa a Najeriya Emmanuelle Blatmann tare da rakiyar jami'an ofishin jakadancin Faransa a Najeriya ta jagoranci bikin bude wannan taro na Legas.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu