Najeriya-Kyari
Kama Abba Kyari da laifin safarar hodar Iblis ya haddasa cece kuce a Najeriya
Al’ummar Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin baki dangane da badakalar Hodar Iblis da ake zargin dakatacen babban jami'in 'yan Sanda DCP Abba Kyari da shi, lamarin da ya zama abin mahawar a tsakanin al’ummar kasar. Daga Abuja ga rahotan da wakilinumu, Muhammad Kabir Yusuf ya hada mana.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:32