Isa ga babban shafi
Abinci-Rasha-Ukraine

Yadda yakin Rasha a Ukraine ya haddasa tsadar abinci a Afrika

A yayin da yakin da Rasha ke gwabzawa da Ukraine ya cika makonni uku, tasirin yakin ya fara bayyana a kasashen duniya da ke dogara kan kasashen biyu ta fannin cimaka musamman alkama.  A kasashen turai da nahiyar Afrika, alkama da garin fulawa sun yi tashin gwauron-zabbi, abin da kuma ya shafi farashin burodi.  Wakilinmu Shehu Saulawa ya yi mana dubi a game da yadda masa’antar sarrafa burodi a Najeriya ta samu kanta daga wannan yanayin, ga kuma rahotonsa.

Wata kasuwar saida kayayyakin abinci a birnin Legas da ke kudancin Najeriya.
Wata kasuwar saida kayayyakin abinci a birnin Legas da ke kudancin Najeriya. AP - Sunday Alamba
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.