Rahotanni-Najeriya
Najeriya ta kafa kwamitin tantance yawan man kasar
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wani kwamitin bincike domin tantance yawan danyen man da kasar ke hakowa kowacce rana, da kuma wanda take tafka asara daga sacewa ko fasa bututun mai.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Talla
Wannan ya biyo bayan wani rahoto ne da ke cewa, Najeriya ta yi asarar Dala miliyan 48 cikin watanni 3 kacal daga sata ko fasa bututun danyen mai.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Shehu Saulawa kan wannan batu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu