Najeriya-APC
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da zaben shugabanni
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kammala taron ta na kasa a birnin Abuja, inda ta zabi sabbin shugabannin da za su jagorance ta zuwa zaben shekara mai zuwa. Muhammad Sani Abubakar na dauke da rahoto akai.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:34