Isa ga babban shafi
Najeriya-Ta'addanci

Kalubalen da ke tattare da sabon tsarin yaki da matsalar tsaro a Najeriya

A karkshin wani sabon lalen magance matsalolin tsaron da ake kokarin samarwa a Nigeria, yanzu haka gwamnatin kasar ta sake ware kimanin naira miliyan dubu 25 domin shigar da al’umma wajen bada bayanan sirri da taimakawa jami’an tsaro. Sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoton na Shehu Saulawa daga Bauchi, matsalolin sakin jiki da aminci tsakanin jami’an tsaro da kuma al’ummar gari na kasancewa babbar barazana ga wannan tsarin.

Wani jirgin yakin sojin Najeriya.
Wani jirgin yakin sojin Najeriya. DefenceTalk
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.