Najeriya: Har yanzu makiyaya ba su fara kiwon zamani a Ondo ba
Kusan shekara guda bayan da jihohin kudu maso yammacin Najeriya suka bijiro da dokar hana kiwo a fili, a jihar Ondo, inda har gwamnati ta horas da wasu makiyaya a kan hanyoyin kiwon zamani, har yanzu jira suke a samar musu da filaye da tallafin kiwon da aka yi musu alkawariDaga Akure, ga rahoton da Michael Kuduson ya aiko mana.
Wallafawa ranar: