Gobara ta janyo asarar Naira miliyan 80 a Jami'ar Tafawa Balewa
Gobara ta haifar da asarar Naira miliyan 80 bayan da ta kona shaguna 42 a wata kasuwar dalibai da ke Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa a jihar Bauchin Najeriya. Kodayake rahotanni daga kasar na cewa ba a amu asarar rai ba, amma ta gurgunta harkokin kasuwanci.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Wakilinmu a Bauchi, Ibrahim Malam Goje da ya leka kasuwar, kuma ya tattaro mana rahoto.
Ku latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahotonsa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu