Najeriya:'Yan bindiga sun kashe mutane 3 tare da sace da dama a Neja
‘Yan bindiga sun hallaka mutane 4, suka kuma jikkata aƙalla mutum biyu tare da yin garuwa da mutane da dama ciki har da mata a garin Gidigori da ke ƙaramar hukumar Rafi a jihar Neja da ke tarayyar Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 00:52