Kamfanin man fetur na NNPC a Najeriya ya koma hannun 'yan kasuwa
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya kaddamar da kamfanin man Fetur na Kasar wato NNPC a matsayin kamfani, mai cin gashin kasa bayan ya kwashe shekaru 45 a karkashin gwamnati, abin da ya nuna cewar kamfanin ya koma hannu ’yan Kasuwa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Bikin sake kaddamar da kamfanin NNPCn an gudanar da shine a gaban dukkanin masu ruwa da tsaki na ciki da wajen Najeriyar.
Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu