Isa ga babban shafi

Majalisar Wakilan Najeriya na bincike kan kudin samar da wutar lantarki

Majalisar Wakilan Najeriya ta kaddamar da bincike akan harkar samar da wutar lantarkin sakamakon wani rahoto da aka bankado cewar gwamnati na biyan wani kamfani Dalar Amurka miliyan 30 kowanne wata ba tare da samun wutar ba.

Turakun wutar Lantarki
Turakun wutar Lantarki REUTERS - PHIL NOBLE
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu daga Abuja, Muhammad Sani Abubakar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.