Najeriya: Ko dokar hana cin nama da kungiyar IPOB ta kafa har yanzu ta na aiki?
Shekara guda kenan da kungiyar dake fafutukar kafa kasar Biafra wato IPOB ta kafa dokar hana cin naman shanu da kuma kawo dabbobi daga Arewacin Najeriya zuwa yankin su, tare da hana kiwon dabbobi.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:32
Talla
Mai magana da yawun kungiyar Emma Powerful ya sake shelanta cewar har yanzu wannan doka tana aiki a yankin.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Murtala Adamu Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu