Isa ga babban shafi

Yadda ambaliyar ruwa ta lakume rayuka a Jigawa

Yayin da ambaliyar ruwa ke ci gaba da barna a sassan Najeriya, jihar Jigawa na daya daga cikin  jihohin da ambaliyar ke ci gaba da mamaye kauyuka tare da haddasa asarar raayuka.

Wani bangare da ambaaliyaar ruwa. ta mamaye a Jigawa taa Najeriya.
Wani bangare da ambaaliyaar ruwa. ta mamaye a Jigawa taa Najeriya. © RFI/Dandago
Talla

A Karamar Hukumar Ringim, ruwan ya shafe kauyuka kusan 10, baya ga aasarar rayuka da dukiyoyi.

Domin kallon bidiyon wannan amabaliyar ruwa, sai ku ziyarci shafinmu na Facebook.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Abubakar Isa Dandago 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.