Najeriya: Masu rikici da juna a jihar Taraba sun koma teburin sulhu
Kabilun dake zubar da jinin juna a jahar Taraba dake Najeriya sun dawo teburin tattaunawa domin dinke barakar dake tsakanin su.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:00
Talla
Wannan shine yunkuri na baya bayan nan da akayi na baiwa zaman lafiya muhali.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Ahmad Alhassan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu