Isa ga babban shafi

Mayakan Boko Haram sun aukawa masunta a yankin Tafkin Chadi

Masunta da dama sun shiga rudani da tashin hankali gami da rashin sanin makomar su bayan da mayakan Boko Haram suka kore su daga tsibiran dake bakin gabar tafkin Chadi bisa zargin su na taimakawa jami’an tsaro. 

Kafin rikici ya barke a yankin arewa maso gabashin Najeriya, kamun kifi na daya daga cikin manyan hanyoyin samun kudin shiga a yankin. Amma masunta kadan ne a halin yanzu suka iya shiga tafkin Chadi
Kafin rikici ya barke a yankin arewa maso gabashin Najeriya, kamun kifi na daya daga cikin manyan hanyoyin samun kudin shiga a yankin. Amma masunta kadan ne a halin yanzu suka iya shiga tafkin Chadi AFP
Talla

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Bilyaminu Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.