Isa ga babban shafi

Akwai fargabar farashin dala zai haura naira 900 a Najeriya

Farashin dalar Amurka ya kai kololuwa a kasuwannin musayar kudaden ketare a Najeriya, inda a safiyar yau talata ake saida dala daya kan naira 830 a kasuwar bayan fage a wasu wurare na jihar Lagos da ke kudancin Najeriya, lamarin da ke nuna yadda kudin na Naira ke ci gaba da rasa daraja.

Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi
Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi © dailytrust
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Khamis Saleh.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.