Isa ga babban shafi

Faransa ta kaddamar da wani makamashi da baya fidda hayaki a Najeriya

A yunkurin kara ayyukan inganta muhalli, ofishin jakadancin kasar Faransa a Najeriya ya kaddamar da masana’anta mai mahimmancin gaske da ake kira Power Stove wadda hukumar aiyukan cigaba na kasar Faransa AFD da kungiyar hadin kan kasashen Turai EU suka dauki nauyi.

Wani irin rishon girki na gas kenan da aka samar a Birtaniya.
Wani irin rishon girki na gas kenan da aka samar a Birtaniya. AFP - SHAUN CURRY
Talla

Wannan masana’anta mai suna Power Stove Factory zai samar da risho na girki wanda akayi amfani da wata sabuwar kimiyya wajen samar da makamashi da ake kira Falets da baya fidda hayaki.

Haka zalika sama da kashi 50 na ma’aikatan wannan masana’anta mata ne.

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Muhammad Sani Abubakar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.