Isa ga babban shafi

Masu gonakin da aka gano man fetur a arewacin Najeriya sun koka...

Mako guda kenan da kaddamar da shirin hako man fetur a jihohin Bauchi da Gombe da ke Arewacin Najeriya, sai dai mutanen da aka yi amfani da gonakinsu da filayensu wajen gudanar da aikin sun bukaci a biya su diyya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin kaddamar da aikin neman danyen man fetur a kogin Kolmani da ke karamar hukumar Alkaleri a jihar Bauchi.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin kaddamar da aikin neman danyen man fetur a kogin Kolmani da ke karamar hukumar Alkaleri a jihar Bauchi. © Vanguard News
Talla

Sai dai an samu rudani wajen biyan diyyar, yayin da wasu suka karbi hakkokin su inda wasu ke dakon nasu kason.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton da Shehu Saulawa ya tattara.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.