Isa ga babban shafi

Kotu a Kano ta kara tura Murja Kunya gidan yari, tare da Mai Wushirya

Kotu a Kano ta sake tura Murja Ibrahim Kunya gida yari, bayan sake zaman ci gaba da shari'ar da ake mata.

Murja Ibrahim Kunya da kuma Real Idris Mai Wushirya kenan
Murja Ibrahim Kunya da kuma Real Idris Mai Wushirya kenan © Hausa
Talla

Haka zalika kotun ta kuma aike da Idris Mai Wushirya, Sadiq wanda ya yii wakar "A daidai ta nan" da kuma Aminu BBC zuwa gidan yari.

Rahotanni daga jihar Kanon na cewa, zauren malaman Kano ne ya gurfanar da matasan gaban kotu, bisa zarginsu da wallafa kalaman batsa a dandalin TikTok.

Yanzu haka dai alkalin kotun ya tura su gidan yari har zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.