Isa ga babban shafi

Rahoto kan yadda 'yan gudun hijira suka shirya yin zabe a Najeriya

Yayin da ya rage kwanaki ‘Yan Najeriya su fita runfunar zabe domin zabo shugaban kasa da ‘yan majalisun tarayya, mazauna yakunan karkara a shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya sun bayyana aniyar su ta fita kwan su da kwarkwata domin zaben shugabanni da za su cire su daga kangin da su ke ciki. 

Sansanin 'yan gudun hijira na Sinegodar da ke dauke da 'yan Mali kimanin 7000 a Jamhuriyar Nijar.
Sansanin 'yan gudun hijira na Sinegodar da ke dauke da 'yan Mali kimanin 7000 a Jamhuriyar Nijar. © OCHA/Nicole Lawrence
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Binyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.