Isa ga babban shafi

Jam'iyyun adawa a Najeriya sun bukaci shugaban hukumar INEC ya yi murabus

A Najeriya, wasu jam'iyyun siyasa sun kada kuri'ar rashin amincewa da Mahmoud Yakubu, a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar INEC, inda suka bukaci ya gaggauta yin murabus daga mukaminsa.

Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC, farfesa Mahmoud Yakubu.
Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC, farfesa Mahmoud Yakubu. © The Guardian Nigeria
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.