Isa ga babban shafi

Jam'iyyar Labour ta yi zargin an tafka magudi a zaben Najeriya

Jam'iyyar adawa ta Labour a Najeriya tayi zargin an tafka magudi a jihar Legas, a zaben shugabancin kasar da ya gudana ranar 25 ga watan Fabrairu, wanda Bola Ahmed Tinubu ya lashe da yawan kuri'u.

Peter Obi kenan, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour ke kada kuri'arsa a Anambra. (2023/02/25)
Peter Obi kenan, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour ke kada kuri'arsa a Anambra. (2023/02/25) AP - Mosa'ab Elshamy
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton da Usman Tunau ya hada kan wannan korafi na jam'iyyar Labour.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.